Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai da dumi-duminsu daga kowace kusurwa ta duniya, musamman ma dai muhimman abubuwan da suka faru, ko suke faruwa a kusa da ...
Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku da labarai da hirarraki, da sharhin jaridu kama daga Najeriya zuwa Nijar har Ghana, da kuma ra’ayoyinku.
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da limaman majami’ar “Church of Brethren in Nigeria” da aka fi sani da Ekklesiyar Yan’uwa a Najeriya (EYN). Limaman da al’amarin ya rutsa dasu sun hada da babban limamin ...
Kashin Na Uku: 'Yan Najeriya sun zabi sabon shugaban kasa. Hukumar zaben kasar ta ce Bola Ahmed Tinubu na jam’iyyar APC mai mulki ya doke manyan abokan hamayyarsa na PDP da jam’iyyar Labour a zaben 25 ...
Yadda Musulmai a duniya suka gudanar da idin babbar sallar ta bana, inda wadanda Allah ya hore ma wa suka yanka raguna na layya.
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai da dumi-duminsu daga kowace kusurwa ...
'Yan sandan jihar Zamfara sun yi faretin wani Jam'in Civil Defense da ke yi wa 'yan bindiga safarar makamai, Likitan jabu, da matan manyan 'yan bindiga cikin wadanda ake zargi da aikata manyan laifuka ...
Ma’aikatan Majalisar dokokin jihar Taraba sun shiga yaji aikin sakamakon rashi biyansu wasu hakkokinsu na kayan sawa da sauransu har na tsawon shekaru bakwai. Ma'aikatan sun fara nuna fushinsu ta ...
Magungunan gargajiya su na bayar da muhimmiyar gudunmuwa a harkar kiwon lafiyar jama’a a Najeriya. Sai dai duk da muhimmancinsu, gwamnatoci ba su dauki matakin inganta sana’ar sayar da maganin ...
Shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan makon, ya yi magana ne akan cututtukan fata da kuma yadda ya kamata a kula da fata musamman a wannan yanayi na sanyi da hunturu. Kwararriyar likitan fata, Zainab ...
A ranar Talata ce matatar man Dangote ta Najeriya ta fara samar da albarkatun man fetur ga kasuwannin cikin gida, in ji wani babban jami’in kamfanin da kungiyoyin sayar da man fetur, wani muhimmin ...
Shirin Arewa a Yau na wannan makon ya tattauna kan wani muhimmin tsokaci na tsohon darakta a fadar Aso Rock Auwal A Maidabino wanda ya yi aikin kula da walwalar almajirai a Arewacin Najeriya. Daga nan ...