Kakakin ƴan sanda, Jimoh Moshood ya bayyana haka a Abuja a lokacin da ya gabatar da waɗanda ake zargi a gaban ƴan jarida. Police IG, Ibrahim Idris Ƴan Sandan Nijeriya a ranar Litinin, Maris 8, ta ce ...
Ana zargin gwamnatin China da kafa "ofishin 'yan sanda" biyu a ƙasar Netherlands a ɓoye. A makon da ya gabata ma an yi irin wannan zargi cewa China ta buɗe ofishin a Najeriya da wasu ƙasashe. Wata ...
Jami'an tsaron Najeriya sun yi amfani da karfi wurin tarwatsa mabiya Shi'a da ke zanga-zanga a Abuja, babban birnin kasar. Wadanda suka shida lamarin sun ce 'yan sanda sun yi amfani da hayaki mai sa ...