Jami'an tsaron Najeriya sun yi amfani da karfi wurin tarwatsa mabiya Shi'a da ke zanga-zanga a Abuja, babban birnin kasar. Wadanda suka shida lamarin sun ce 'yan sanda sun yi amfani da hayaki mai sa ...
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano da ke arewacin Najeriya na neman Salihu Sagir Takai dan takarar mukamin gwamna a karkashin jam'iyyar PDP da ya kai kansa ofishinsu ranar Litinin 15 ga watan Oktoba ...