Iyalin wani yaro É—an shekara 11 da wani É—an sanda ya jikkata da bindiga bayan ya kira 'yan sanda yana neman taimako ta wayar tarho sun ce an sallame shi daga asibiti. 'Yan sandan Mississippi sun isa ...